30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI (2) | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST
Update: 2024-02-11
Description
"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
In Channel
sai dai zamu su ace Mallam ya karasa bayani akan yanda ake noman duya da Dankali etc, a gida
Allah ya Saka was Mallam da alkairi mun amfana kwarai da gaske